Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/15 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 30 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 11/15 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Nuwamba

MAKON 30 GA NUWAMBA

Waƙa ta 94 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

ia babi na 3 sakin layi na 14-21, akwatin da ke shafi na 30 da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 32 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 6-9 (minti 8)

Na 1: 2 Labarbaru 6:​22-27 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mulkin Kristi Zai Kawo ma ‘Yan Adam Albarku​—⁠wp14 5/⁠1 16 sakin layi na 1-4 (minti 5)

Na 3: Mene Ne Za Mu Yi don Mutane Su Daraja Mu? (minti 5)

Taron Hidima:

JIGON WATA: “Ni na dasa, Afollos ya yi ban ruwa; amma Allah ne ya ba da amfani.”​—⁠1 Kor. 3:⁠6.

Waƙa ta 58

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Disamba. Tattaunawa. Da farko, ka sa a yi gwaji biyu a kan yadda za a iya ba da mujallun ta wajen yin amfani da gabatarwar da aka bayar. Bayan haka, a yi kalami a kan kowane gwajin.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Mene ne Muka Cim ma? Tattaunawa. Ka ba ‘yan’uwa dama su faɗi darussan da suka koya a talifin nan “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—⁠Yadda Za Mu Ba da Littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?” Ka ba masu sauraro dama su faɗi labarai masu daɗi da suke da shi.

Sabuwar waƙa ta 141 da Addu’a

Tunasarwa: Don Allah a saka wa masu sauraro sabuwar waƙar sau ɗaya don su saurara, bayan haka, sai su rera waƙar tare.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba