Tsarin Ayyuka na Makon 28 ga Satumba
MAKON 28 GA SATUMBA
Waƙa ta 73 da Addu’a
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl babi na 31 sakin layi na 1-12 (minti 30)
Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sarakuna 23-25 (minti 8)
No. 1: 2 Sarakuna 23:8-15 (minti 3 ko ƙasa da hakan)
No. 2: Wane Ne Ya Halicci Iblis?—wp13 3/1 16 sakin layi na 1-4 (minti 5)
No. 3: Me Ya Sa Wajibi Ne Mu Guji Halin Nuna “Tara”?—Yaƙ. 2:1-4 (minti 5)
Taron Hidima:
JIGON WATA: ‘Ku shaida bishara’ sosai.—A. M. 20:24.
Waƙa ta 93
Minti 10: Bulus da Abokan Aikinsa Sun Shaida Bishara Sosai a Filibi. Tattaunawa. Ka sa a karanta Ayyukan Manzanni 16:11-15. Ka tattauna yadda waɗannan ayoyin za su iya taimaka mana a wa’azi.
Minti 20: “Yadda Za a Yi Nazari da Ƙasidar Nan Albishiri Daga Allah!” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Bayan kun tattauna sakin layi na 3, ka sa a yi gwajin da ya nuna yadda mai shela yake ba da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! kuma ya tattauna sakin layi guda.
Waƙa ta 114 da Addu’a