Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/15 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 25 Ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 25 Ga Mayu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 25 GA MAYU
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 5/15 p. 2

Tsarin Ayyuka Makon 25 Ga Mayu

MAKON 25 GA MAYU

Waƙa ta 56 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 25 sakin layi na 1-8 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sama’ila 13-15 (minti 8)

Na 1: 2 Sama’ila 13:34–14:7 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Faɗa Game da Aiki?—igw 20 sakin layi na 1-3 (minti 5)

Na 3: A Yaushe ne Romawa 8:21 Za Ta Cika Kuma ta Yaya? (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: Ku taimaki ire-iren mutane su san ainihin koyarwar Littafi Mai Tsarki.—1 Tim. 2:3, 4.

Waƙa ta 121

Minti 10: Ka Gana da Mai Kula da Rukunin Masu Wa’azi. Mene ne aikinka ya ƙunsa? Ta yaya kake kula da waɗanda suke rukuninka da kuma taimaka musu a wa’azi? Me ya sa yake da muhimmanci masu shela da suka canja adireshinsu ko kuma lambar wayarsu su sanar da kai? Me ya sa ya dace dattawa su shirya rukunin masu wa’azi su riƙa yin taron fita wa’azi a wurare dabam-dabam maimakon a riƙa haɗuwa a wuri ɗaya?

Minti 20: “Ku Taimaka wa Makafi Su San Jehobah.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sa a yi gwaji.

Waƙa ta 96 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba