Tsarin Ayyuka Makon 13 Ga Afrilu
MAKON 13 GA AFRILU
Waƙa ta 18 da Addu’a
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl babi na 23 sakin layi na 1-9 (minti 30)
Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sama’ila 19-22 (minti 8)
Na 1: 1 Sama’ila 21:10–22:4 (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Ta Yaya Jehobah Yake Kiyaye Bayinsa Amintattu?—Zab. 37:28 (minti 5)
Na 3: Me Ya Sa ’Yan Adam Suke Shan Wahala?—igw 15 sakin layi na 1-4 (minti 5)
Taron Hidima:
Jigon Wata: Ku zama masu hikima ta yin “amfani da lokaci” a hanya mafi inganci.—Afis. 5:15, 16, Littafi Mai Tsarki.
Waƙa ta 115
Minti 10: Ku Zama Masu Hikima ta Yin “Amfani da Lokaci” a Hanya Mafi Inganci. Jawabin da zai bayyana jigon watan.—Afis. 5:15, 16, LMT; ka duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Mayu, 2012, shafi na 19-20, sakin layi na 11-14.
Minti 20: “Ka Yi Amfani da Lokacinka a Hanya Mafi Inganci Sa’ad da Kake Wa’azi.” Tattaunawa.
Waƙa ta 98 da Addu’a