Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/15 p. 8
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 3/15 p. 8

Sanarwa

◼ Littattafan da za mu ba mutane a watannin Maris da Afrilu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Mayu da Yuni: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin?

◼ Za a ba da jawabi na musamman ga jama’a don lokacin Tuna da Mutuwar Yesu na shekara ta 2015 a makon 6 ga Afrilu. Jigon shi ne “Alkawarin Samun Cikakken Farin Ciki a Iyali.” Ikilisiyoyin da mai kula da da’ira zai ziyarce su ko kuma suke da taron da’ira a makon, za su iya ba da jawabin a mako na gaba. Kada a ba da jawabin kafin ranar 6 ga Afrilu.

◼ Za a yi taron Tuna da Mutuwar Yesu a ranar Jumma’a, 3 ga Afrilu, 2015. Idan ikilisiyarku ta saba yin taro a ranar Jumma’a, ku tura taron zuwa wata rana dabam a makon idan wasu ba za su yi amfani da Majami’ar Mulki ba. Idan har za a fasa yin Taron Hidima, mai tsara ayyukan rukunin dattawa ya zaɓi lokacin da za a iya ba da jawaban da suka shafi ikilisiyar sosai a wani lokaci dabam a cikin watan.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba