Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/14 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 15 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 12/14 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Disamba

MAKON 15 GA DISAMBA

Waƙa ta 1 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 17 sakin layi na 9-16 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Joshua 6-8 (minti 10)

Na 1: Joshua 8:18-29 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Kada Mata Ta Yarda Mijinta Ya Raba Ta da Allah—td 21B (minti 5)

Na 3: Su Waye Ne Yan’uwanmu?—lr babi na 43 (minti 5)

Taron Hidima:

JIGON WATA: Ku fito da abubuwa “masu kyau” daga ajiya mai kyau da aka ba mu.—Mat. 12:35a.

Waƙa ta 101

Minti 15: “Yadda Za Mu Gudanar da Nazari da Kyau.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Bayan kun tattauna sakin layi na 3, ka sa a yi gwaji mai sassa biyu da zai nuna mai shela da ɗalibinsa suna tattauna littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa, babi na 15, sakin layi na 8. A gwaji na farko, mai shelar ya yi magana fiye da yadda ya kamata. A na biyun kuma, mai shelar ya yi wa ɗalibin tambayoyi da za su taimaka masa ya san abin da ke zuciyar ɗalibin.

Minti 15: Taimako don Shirya Yadda Za Mu Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki. Tattaunawa. Ka jawo hankalin masu sauraro ga sashen nan “Mece Ce Koyarwar Littafi Mai Tsarki?” (Ka duba ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA) a dandalin jw.org/ha. Ka tattauna yadda waɗannan talifofin za su taimaka mana mu yi nazari da mutane manya da ƙanana da kyau. Ta yaya tambayoyin da ke cikin talifofin nan za su taimaka mana mu ratsa zukatan ɗalibanmu? Ka sa wani mai shela ya yi wa kansa magana yayin da yake tunani a kan bukatun ɗalibinsa kuma yake amfani da ɗaya daga cikin talifofin wajen shirya tambayoyin da za su taimaka wa ɗalibin. A ƙarshe, ka ƙarfafa masu sauraro su ƙware a koyarwa ta wajen yin amfani da abubuwa masu kyau da muke da su don su ratsa zukatan ɗalibansu.—Mis. 20:5.

Waƙa ta 99 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba