Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/14 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 8 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 12/14 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Disamba

MAKON 8 GA DISAMBA

Waƙa ta 6 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 17 sakin layi na 1-8 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Joshua 1-5 (minti 10)

Na 1: Joshua 1:1-18 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Dalilin da Ya Sa Ake Tsananta wa Kiristoci na Gaskiya—td 21A (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Aiki—lr babi na 42 (minti 5)

Taron Hidima:

JIGON WATA: Ku fito da abubuwa “masu kyau” daga ajiya mai kyau da aka ba mu.—Mat. 12:35a.

Waƙa ta 94

Minti 10: Abubuwa “Masu Kyau” da Za Mu More a Wannan Watan. Jawabi. Ka bayyana jigon watan. (Mat. 12:35a) Wanda ya koya mana gaskiya ya ba mu abubuwa masu tamani da za su ƙarfafa dangantakarmu da Allah. (Ka duba Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Afrilu 2002, shafi na 27, sakin layi na 5-7.) Saboda haka, ya kamata mu ma mu rarraba abubuwa ‘masu kyau.’ (Gal. 6:6) Ka sa ’yan’uwa su yi ɗokin abubuwa “masu kyau” da za mu more a Taron Hidima a wannan watan. Za a ƙarfafa mu mu ƙware a yin koyarwa kuma za mu koyi sababbin waƙoƙi.

Minti 20: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Nuna Yadda Ake Nazari da Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?” Tattaunawa. Ka sa wani mai shela ko majagaba da ya ƙware sosai ya nuna yadda ake yin nazarin Littafi Mai Tsarki da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Waƙa ta 96 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba