Sanarwa
◼ Littattafan da za mu ba mutane a watannin Nuwamba da Disamba: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin? Janairu da Fabrairu: Ku ba da ɗaya cikin ƙasidun nan masu shafuffuka 32: Albishiri Daga Allah!, Ka Saurari Allah, ko kuma Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada.