Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/14 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Nnuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Nnuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 10 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 11/14 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Nnuwamba

MAKON 10 GA NUWAMBA

Waƙa ta 99 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 15, sakin layi na 20-23 da akwatin da ke shafi na 157 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Kubawar Shari’a 19-22 (minti 10)

Na 1: Kubawar Shari’a 22:20-30 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Faɗa Game da Tuna Mutuwar Yesu—td 1A (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Za Mu Ƙaunaci Yesu—lr babi na 38 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 12

Minti 10: Ka Gana da Mai Kula da Hidima. Waɗanne ire-iren ayyuka kake yi a matsayinka na mai kula da hidima? A duk lokacin da ka ziyarci wani rukunin wa’azi, mene ne maƙasudinka? Ta yaya ’yan’uwan da ke rukunin za su amfana sosai daga ziyararka? Ta yaya kake taimaka wa mai shelar da ya zo wurinka don neman taimako a wani fanni na wa’azi?

Minti 20: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Nuna wa Mutane Cewa Mun Damu da Su.” Tattaunawa. Bayan kun tattauna talifin, ka sa a yi gwaji mai sassa biyu. Na farko, ka sa wani mai shela ya ba da littattafan da ake rarrabawa a watan ba tare da nuna cewa ya damu da mai gidan ba. Bayan haka, a sake yin gwajin, amma a wannan karon, mai shelar ya nuna cewa ya damu da mai gidan.

Waƙa ta 84 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba