Sanarwa
◼ Littattafan da za mu ba mutane a watannin Oktoba: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Nuwamba da Disamba: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma Za Ka So Ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin? Janairu: Kowanne cikin ƙasidun nan masu shafuffuka 32: Albishiri Daga Allah!, Ka Saurari Allah, ko kuma Ka Saurari Allah don Ka Rayu Har Abada.