Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/14 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 29 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 29 ga Satumba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 29 GA SATUMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 9/14 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 29 ga Satumba

MAKON 29 GA SATUMBA

Waƙa ta 69 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 13 sakin layi na 19-23 da akwatin da ke shafi na 137 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 33-36 (minti 10)

Na 1: Littafin Lissafi 33:24-49 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Za Mu Iya Farfaɗowa Daga Mutuwa!—lr babi na 35 (minti 5)

Na 3: Tilas Ne A Daraja Aure—td 7A (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 108

Minti 10: Ku Soma Nazari da Mutane a Ranar Asabar ta Farko. Tattaunawa. Ka sa a yi amfani da gabatarwar da ke shafi na 4 wajen yin gwajin da zai nuna yadda za a iya soma nazari a Asabar ta farko na watan Oktoba. Ka ƙarfafa dukan ’yan’ uwa su soma nazari da mutane a Asabar ta farko.

Minti 10: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Ayyukan Manzanni 4:13 da kuma 2 Korintiyawa 4:1, 7. Ku tattauna yadda waɗannan nassosin za su taimaka mana a wa’azi.

Minti 10: Ka Gana da Mai Tsara Ayyukan Rukunin Dattawa. Mene ne aikinka ya ƙunsa? Waɗanne abubuwa ne kake la’akari da su yayin da kake zaɓan ’yan’uwan da za su gudanar da sassan Taron Hidima? Me ya sa za a ce mai tsara ayyukan rukunin dattawa ba shugaban rukunin dattawa ko kuma ikilisiya ba ne?

Waƙa ta 4 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba