Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/14 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Satumba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 8 GA SATUMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 9/14 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Satumba

MAKON 8 GA SATUMBA

Waƙa ta 133 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 12 sakin layi na 16-21 da akwatin da ke shafi na 127 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 22-25 (minti 10)

Na 1: Littafin Lissafi 22:36–23:10 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Rai Madawwami Ba Mafarki Ba Ne—td 35A (minti 5)

Na 3: Yadda Aka Kāre Yesu—lr babi na 32 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 94

Minti 15: Ku Nuna Hali Mai Kyau Sa’ad da Kuka Fita Wa’azi. (2 Kor. 6:3) Tattaunawa bisa ga tambayoyin da ke gaba: (1) Me ya sa nuna hali mai kyau yayin da muke yin wa’azi yake da muhimmanci? (2) Ta yaya za mu nuna hali mai kyau (a)  sa’ad da mu da sauran waɗanda ke rukuninmu muka isa yankin da za mu yi wa’azi? (b) sa’ad da muke takawa gida-gida a yankunan da akwai gidaje da yawa ko kuma sa’ad da muke tuƙi gida-gida a ƙauyuka? (c) sa’ad da muke tsaye a bakin ƙofa? (d) sa’ad da abokin wa’azinmu yake wa’azi? (e) sa’ad da maigidan yake magana? (f) idan maigidan ba shi da lokaci ko kuma ana ruwa? (g) idan maigidan ya yi mana rashin hankali?

Minti 15: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Yin Shiri don Ziyara ta Gaba.” Tattaunawa. Ka sa wani mai shela ya nuna yadda yake shiri don fitan wa’azi kuma ya shirya wata tambaya da zai yi wa magidanta idan suka karɓi mujallunmu.

Waƙa ta 68 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba