Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/14 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 4 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 7/14 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Agusta

MAKON 4 GA AGUSTA

Waƙa ta 51 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 11 sakin layi na 1-8 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 4-6 (minti 10)

Na 1: Littafin Lissafi 4:17-33 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Kristi Zai Soma Sarauta Tun Magabtansa Suna Mulki—td 33B (minti 5)

Na 3: Yadda Za Mu San Wanda Za Mu Yi wa Biyayya—lr babi na 28 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 85

Minti 10: Ku Ba da Mujallu a Watan Agusta. Tattaunawa. Ta wajen yin amfani da gabatarwa da ke wannan shafin, ka sa a nuna yadda za a iya ba da mujallu sa’ad da ake yin wannan kamfen na musamman a ƙarshen mako. Sa’an nan ka ba masu sauraro dama su yi kalami a kan waɗannan tambayoyi: Me ya sa zai dace mu ba da mujallu a ƙarshen mako a watan Agusta sa’ad da yin hakan ya dace? A waɗanne lokatai ne zai dace mu yi hakan?

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Mene Ne Muka Cim Ma? Tattaunawa. Ka ba masu sauraro damar faɗin yadda suka amfana daga bin shawarar da ke talifin nan “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Yadda Za Mu Soma Taɗi da Burin Yin Wa’azi.” Ka ba masu sauraro dama su ba da labaran abubuwa masu daɗi da suka faru sa’ad da suke bin wannan shawarar.

Waƙa ta 75 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba