Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/14 p. 7
  • Bitar Makarantar Hidima ta Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bitar Makarantar Hidima ta Allah
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 4/14 p. 7

Bitar Makarantar Hidima ta Allah

Za a tattauna tambayoyin da ke gaba a Makarantar Hidima ta Allah a makon 28 ga Afrilu, 2014.

  1. Mene ne ya taimaka wa Yusufu ya guji yin zina da matar Fotifa? (Far. 39:7-12) [3 ga Maris, w13 2/15 shafi na 4 sakin layi na 6; w07 11/1 shafi na 11 sakin layi na 16]

  2. Ta yaya Yusufu ya kafa misali mai kyau ma waɗanda suke fuskantar rashin adalci da kuma matsaloli a yau? (Far. 41:14, 39, 40) [10 ga Maris, w04 6/1 shafi na 31 sakin layi na 6]

  3. Me ya sa cin abinci tare da Ibraniyawa ya zama abin ƙyama ga Masarawa? (Far. 43:32) [17 ga Maris, w04 6/1 shafi na 31 sakin layi na 1]

  4. Mene ne labarin Simeon da Lawi ya nuna game da ramuwar gayya? (Far. 49:5-7) [24 ga Maris, w10 6/15 shafi na 16 sakin layi na 8]

  5. Mene ne za mu iya koya game da Jehobah a littafin Fitowa 3:7-10? [31 ga Maris, w09 4/1 shafi na 19 sakin layi na 3-6]

  6. Mene ne Jehobah ya yi a zamanin Musa don ya cika wani fanni na ma’anar sunansa? (Fit. 3:14, 15) [31 ga Maris, w13 3/15 shafuffuka na 25-26 sakin layi na 5-6]

  7. Bisa ga abin da ke Fitowa 7:1, ta yaya Musa ya zama kamar “Allah ga Fir’auna”? [7 ga Afrilu, w04 7/1 shafi na 26 sakin layi na 3]

  8. Duk da cewa Isra’ilawa sun shaida ikon Jehobah a lokacin da ya ’yantar da su daga ƙasar Masar, wane irin hali ne suka nuna daga baya, kuma wane darasi ne hakan ya koya mana? (Fit. 14:30, 31) [14 ga Afrilu, w12 3/15 shafuffuka na 26-27 sakin layi na 8-10]

  9. Me ya nuna cewa Allah yana kula da mata? (Fit. 20:12; 21:15, 17) [28 ga Afrilu, w12 10/1 shafi na 5 sakin layi na 1, 2]

  10. Ta yaya Jehobah yake “kama ’ya’ya da muguntar ubanni”? (Fit. 20:5) [28 ga Afrilu, w04 7/1 shafi na 27 sakin layi na 1]

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba