Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/13 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 7 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 7 ga Oktoba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 7 GA OKTOBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 9/13 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 7 ga Oktoba

MAKON 7 GA OKTOBA

Waƙa ta 92 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 16, sakin layi na 1-8 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Afisawa 1-6 (minti 10)

Na 1: Afisawa 4:1-16 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Abin da Ake Nufi da Biɗar Adalcin Allah Farko a Rayuwarmu—Mat. 6:33 (minti 5)

Na 3: Kristi Ne Tushen Coci na Farko—td 13A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 59

Minti 10: Yadda Za A Gabatar da Mujallu a Watan Oktoba. Tattaunawa. Ka yi amfani da sakan 30 ko minti ɗaya don ka ambata dalilin da ya sa mutane a yankinku za su so mujallun. Bayan haka, sai ka ba masu sauraro dama su faɗi tambayar da za su yi da za ta sa mutane su so mujallar, kuma su faɗi nassin da za su karanta bisa ga jigon da ke bangon gaba na Hasumiyar Tsaro ɗin. Ka yi hakan ma da Awake! kuma idan da sauran lokaci, ka yi hakan da wani talifi dabam a cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake! Ka sa a nuna yadda za a iya ba da kowacce cikin mujallun.

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Waɗanda Suke Hidima da Ƙwazo. (1 Tas. 5:12, 13) Ka gana da dattawa biyu. Waɗanne ayyuka ne suke yi a cikin ikilisiya da kuma ƙungiyar Jehobah? Mene ne yake taimaka musu su aiwatar da hakkinsu a cikin ikilisiya da iyalinsu kuma su iya yin wasu ayyuka don yi wa iyalinsu tanadi? Mene ne suke yi da ya nuna cewa yin wa’azi ne kan gaba a rayuwarsu? Ta yaya iyalansu suka tallafa musu?

Waƙa ta 123 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba