Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/13 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Satumba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 30 GA SATUMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 9/13 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Satumba

MAKON 30 GA SATUMBA

Waƙa ta 99 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 15, sakin layi na 10-16 da akwati (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Galatiyawa 1-6 (minti 10)

Na 1: Galatiyawa 1:18–2:10 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: 1914 Ya Kawo Ƙarshen Lokutan Al’ummai—td 26A (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Jehobah Ya Cancanci Bautarmu—R. Yoh. 4:11 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 108

Minti 10: “Shin Za Ku Iya Ba Su Dama?” Tattaunawa. Bayan haka, ka sa a yi gwaji da zai nuna yadda za a iya soma nazari da mutane a Asabar ta farko a watan Oktoba bisa ga gabatarwa da ke shafi na 4.

Minti 10: Hanyoyin Yin Bishara—Yin Wa’azi a Kowane Yare. Ka tattauna abin da ke cikin littafin Organized to Do Jehovah’s Will, daga shafi na 104, sakin layi na 2 zuwa shafi na 105, sakin layi na 3. Ka sa a yi gwaji.

Minti 10: Kada Ku Damu Ainun. (Mat. 6:31-33) Tattaunawa bisa ga bayanin da ke Hasumiyar Tsaro na 1 ga Janairu, 2006, shafi na 22, sakin layi na 9-12. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussa da suka koya.

Waƙa ta 40 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba