Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/13 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 12 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 12 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 12 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 8/13 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 12 ga Agusta

MAKON 12 GA AGUSTA

Waƙa ta 112 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 12, sakin layi na 1-9 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Romawa 5-8 (minti 10)

Na 1: Romawa 6:21–7:12 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Baftisma Ba Ya Wanke Zunubai—td 9B (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Son Abin Duniya Fiye da Ibada Yana Kai ga Baƙin Ciki—Mat. 6:33; 1 Tim. 6:10 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 37

Minti 10: “Ku Saurara don Ku Koya.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Minti 10: “Kamfen da Yake Ba da Sakamako Mai Kyau.” Tattaunawa. A rarraba takardun gayyatar wa dukan masu sauraro idan akwai, kuma ku tattauna abin da ke ciki. Ka sanar da ’yan’uwa ranar da za a soma kamfen ɗin a ikilisiyarku, kuma ka bayyana tsarin da za a bi na ba da gayyatar a dukan yankin. Ka sa a yi gajeren gwaji.

Minti 10: “Hali Mai Kyau da Ke Girmama Allah.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ƙari ga haka, ka tattauna “Tunasarwa Game da Taron Gunduma na Shekara ta 2013” da ke shafuffuka na 4 zuwa 5, ka mai da hankali ga abubuwan da suka shafi ikilisiyarku.

Waƙa ta 121 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba