Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/13 p. 4
  • Ayyuka na Makon 22 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 22 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 22 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 7/13 p. 4

Ayyuka na Makon 22 ga Yuli

MAKON 22 GA YULI

Waƙa ta 22 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 10, sakin layi na 11-17 da akwati (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayyukan Manzanni 22-25 (minti 10)

Na 1: Ayyukan Manzanni 22:17-30 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ta Yaya Ne Mu Ba Na Duniya Ba Duk da Cewa Muna Zama a Cikinta?—Yoh. 17:15, 16 (minti 5)

Na 3: Armageddon—Yaƙin Allah don Kawo Ƙarshen Mugunta— td 5A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 119

Minti 10: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Luka 5:27-32. Ka tattauna yadda waɗannan ayoyin za su taimaka mana a wa’azi.

Minti 20: “Sababbin Hanyoyi na Yin Wa’azi a Inda Akwai Jama’a.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka bayyana shirye-shiryen yin wa’azi a inda akwai jama’a ta wajen baza littattafai a kan teburi ko amalanke idan da irin wannan tsarin a ikilisiyarku. Ka faɗi fitattun labaran abubuwa da suka faru sa’ad da ake irin wannan wa’azi.

Waƙa ta 95 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba