Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/13 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 15 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 7/13 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Yuli

MAKON 15 GA YULI

Waƙa ta 48 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 10, sakin layi na 1-10 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayyukan Manzanni 18-21 (minti 10)

Na 1: Ayyukan Manzanni 20:17-38 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Za A Iya Girmama ’Yan Adam, Amma Allah Ne Kaɗai Za A Bauta Wa—td 10B (minti 5)

Na 3: Ta Yaya Za Mu Nuna Cewa Muna Mai da Hankali ga Al’amuran Ruhu?—Rom. 8:6 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 92

Minti 10: Ku Koyar da Ɗalibanku a Hanyar da Za ta Ratsa Zuciyarsu. (Luka 24:32) Ka tattauna waɗannan tambayoyi: (1) Sa’ad da kuke nazarin Littafi Mai Tsarki da ɗalibanku, me ya sa ya dace ku bayyana (a) ƙaunar da Jehobah yake nuna mana da kuma hikimarsa? (b) amfanin bin ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki? (c) muhimmancin yin addu’a don neman ja-gorar Jehobah kafin mu tsai da shawarar yin wani abu? (2) Ta yaya yi wa ɗalibanku waɗannan tambayoyin zai taimaka muku ku san ko koyarwarku tana ratsa zuciyarsu? (a) A ganinka, hakan ya dace ne, ko bai dace ba? (b) Kana ganin hakan ya jitu da ƙaunar da Allah yake nuna mana? (c) Ta yaya za ka amfana idan ka bi wannan shawarar?

Minti 20: “’Yan’uwa Maza Matasa, Kuna Burin Yin Hidima a Cikin Ikilisiya?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ɗan gana da wani dattijo ko kuma bawa mai hidima da ya yi burin yin hidima a cikin ikilisiya sa’ad da yake matashi. Waɗanne irin ayyukan yi da koyarwa ne ya samu daga dattawa kafin aka naɗa shi bawa mai hidima? Ta yaya wasu a cikin ikilisiya suka taimaka masa ya ƙarfafa dangantakarsa da Jehobah? Ta yaya Jehobah ya albarkace shi saboda ƙwazon da ya nuna a yin hidima a cikin ikilisiya?

Waƙa ta 85 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba