Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/13 p. 8
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 3/13 p. 8

Sanarwa

◼ Littattafan da za a ba da a watan Maris da Afrilu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Sa’ad da kuke koma ziyara, ku gabatar da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan, Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada idan sun dace da mutumin, kuma ku yi ƙoƙarin soma nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. Mayu da Yuni: Ku yi amfani da warƙoƙin da kuke da su a ikilisiya. Idan mutumin yana son saƙonmu, ku nuna masa yadda muke amfani da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada wajen nazari da mutane.

◼ Za a yi taron Tunawa da mutuwar Kristi a ranar Talata, 26 ga watan Maris, 2013. Idan ikilisiyarku ta saba yin taro a ranar Talata, ku tura taron zuwa wata rana dabam a makon idan wasu ba za su yi amfani da Majami’ar Mulki a ranar ba. Idan har za a fasa yin Taron Hidimar, mai tsara ayyukan dattawa zai zaɓi lokaci da za a iya ba da jawaban da suka shafi ikilisiyar sosai a wani lokaci dabam a cikin watan. Ikilisiyoyin da mai kula da da’ira zai ziyarce su a wannan lokacin za su iya tura taron da ya kamata su yi a ranar Talata zuwa wata rana dabam a makon.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba