Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/13 p. 4
  • Ayyuka na Makon 25 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 25 ga Maris
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 25 GA MARIS
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 3/13 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 25 ga Maris

MAKON 25 GA MARIS

Waƙa ta 76 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 2, sakin layi na 1-9 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Luka 4-6 (minti 10)

Na 1: Luka 4:22-39 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ana Kiran Ikon-Rai Ruhu—td 37B (minti 5)

Na 3: Wane Tabbaci Ne Muke da Shi Cewa Yesu Ya Tashi Daga Matattu?—1 Kor. 15:3-7 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 111

Minti 5: Ku Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki a Asabar ta Farko. Ta wajen yin amfani da gabatarwa da ke shafi na 8, ka sa a gwada yadda za a soma nazari a Asabar ta Farko a watan Afrilu. Ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su soma nazari da mutane a Asabar ta farko a wannan watan.

Minti 25: “Yadda Za A Yi Amfani da Sabuwar Ƙasidar Nan Albishiri Daga Allah!” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 6, ka sa a yi gwaji guda biyu.

Waƙa ta 97 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba