Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/13 p. 2
  • Ayyuka na Makon 18 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 18 ga Maris
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 18 GA MARIS
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 3/13 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Maris

MAKON 18 GA MARIS

Waƙa ta 120 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 1 sakin layi na 10-14, da akwati (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Luka 1-3 (minti 10)

Na 1: Luka 1:24-45 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Bambanci Tsakanin Kurwa da Ruhu—td 27B (minti 5)

Na 3: Mene Ne Ruhu Mai-Tsarki?—td 37A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 118

Minti 12: “Ku Marabce Su!” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sa a yi gwaji guda biyu; na farko ya nuna mai shela yana marabtar baƙo, na biyun kuma a ƙarshen taro ɗan’uwan yana tambayar baƙon cikin basira yadda za su sake haɗuwa don su ci gaba da tattaunawa.

Minti 18: “Yadda Za A Yi Amfani da Ƙasidar Nan Su Wane Ne Suke Yin Nufin Jehobah a Yau?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sa a yi gwaji na minti bakwai inda mai shela yake tattauna ɗaya daga cikin darussan da ɗalibinsa.

Waƙa ta 20 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba