Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/13 p. 1
  • Ayyuka na Makon 11 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 11 ga Maris
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 11 GA MARIS
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 3/13 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Maris

MAKON 11 GA MARIS

Waƙa ta 68 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

wt babi na 1, sakin layi na 1-9 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Markus 13-16 (minti 10)

Na 1: Markus 14:22-42 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mene Ake Nufi da Saɓo ga Ruhu Mai-Tsarki?—td 44D (minti 5)

Na 3: Mene Ne Kurwa?—td 27A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 109

Minti 5: Ka Bauta wa Allah Makaɗaici na Gaskiya. Tattaunawa. Somawa daga wannan makon, za mu tattauna littafin nan Ka Bauta wa Allah Makaɗaici na Gaskiya a Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya. Ka ba masu sauraro dama su bayyana wasu abubuwa masu ban sha’awa da suka gani a cikin littafin. Ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su riƙa shirya sosai kafin a yi nazarin littafin.

Minti 7: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Matta 10:7-10 da Luka 10:1-4. Ku tattauna yadda waɗannan ayoyin za su taimaka mana sa’ad da muke wa’azi.

Minti 8: Hanyoyin da Za Ku Iya Faɗaɗa Hidimarku—Sashe na 1. Jawabi daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 111, sakin layi na 1, zuwa shafi na 112, sakin layi na 2. Ka gana da mai shela ɗaya ko biyu da suka ƙaura ko kuma suka koyi wani yare don su faɗaɗa hidimarsu. Waɗanne ƙalubale ne suka shawo kansu? Ta yaya iyalinsu ko ikilisiya ta taimaka musu? Waɗanne albarka ne suka samu?

Minti 10: “Ku Shirya don Ku Tuna Mutuwar Yesu da Farin Ciki.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ɗan tattauna shirye-shiryen da ikilisiya ta yi don taron Tuna mutuwar Yesu. Ka ambata ci gaban da ikilisiyarku ta samu wajen rarraba takardar gayyata.

Waƙa ta 8 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba