Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/13 p. 4
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 2/13 p. 4

Sanarwa

◼ Littattafan da za a ba da a watan Fabrairu: Ku yi amfani da ɗaya daga cikin waɗannan ƙasidun da ke gaba masu shafuffuka 32: Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada ko kuma Za Ka Iya Zama Abokin Allah! kuma ku ƙoƙarta ku soma nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane. Sa’ad da kuke koma ziyara, ku gabatar da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidunmu da ya dace da mutumin. Maris da Afrilu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Sa’ad da kuke koma ziyara, ku gabatar da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan, Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada idan ya dace da mutumin, kuma ku yi ƙoƙarin soma nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. Mayu: Ku yi amfani da warƙoƙin da kuke da su a ikilisiya. Idan mutumin ya so saƙon, ku nuna masa yadda muke amfani da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? wajen nazari da mutane ko kuma ɗaya daga cikin ƙasidun nan Ka Saurari Allah ko Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada.

◼ An shirya sabon awutlayi don jawabi na taron Tuna da mutuwar Yesu kuma wannan awutlayin ne dukan waɗanda za su ba da jawabi a wannan taron za su yi amfani da shi, somawa da shekara ta 2013. Jigo na wannan shekarar shi ne: “Ka Daraja Abin da Kristi Ya Yi Maka!”

◼ Jigon jawabi na musamman don lokacin Tuna da mutuwar Yesu na shekarar 2013 shi ne “Shin Akwai Wani Bege Bayan Mutuwa?”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba