Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/12 p. 7
  • Bitar Makarantar Hidima ta Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bitar Makarantar Hidima ta Allah
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 12/12 p. 7

Bitar Makarantar Hidima ta Allah

Za a amsa waɗannan tambayoyi na gaba a Makarantar Hidima ta Allah a makon 31 ga Disamba, 2012. An saka kwanan watan da za a tattauna waɗannan bayanan domin ku yi bincike sa’ad da kuke shirya Makarantar Hidima ta Allah kowane mako.

1. Ta yaya annabcin da ke littafin Joel 2:1-10, 28 game da ƙwarin da suka kai hari ya cika? [5 ga Nuwamba, w07 11/1 shafi na 29, sakin layi na 1]

2. Ta yaya koyo game da Amos zai taimake mu idan muna jin cewa ba mu cancanta ba mu yi wa’azi? (Amos 7:14) [12 ga Nuwamba, w04 12/1 shafi na 8, sakin layi na 3]

3. Me ya sa Edomawa suka yi taurin kai kuma mene ne bai kamata mu manta ba? (Obad. 3, 4) [19 ga Nuwamba, w07 12/1 shafi na 8, sakin layi na 6]

4. Yaya Jehobah ya dakatar da nufinsa game da masifar da ya ce zai faru da mutanen Nineveh? (Yun. 3:8, 10) [19 ga Nuwamba, w07 12/1 shafi na 10, sakin layi na 1]

5. A “kwanaki na ƙarshe” ta yaya Jehobah yake ‘raba shari’a tsakanin ƙabilai dayawa, kuma ya raba tsakanin manyan al’ummai’? (Mik. 4:1-4) [26 ga Nuwamba, w07 12/1 shafi na 10, sakin layi na 7]

6. Ta yaya ne Nineveh ta zama kamar karuwa? (Nah. 3:4) [3 ga Disamba, w07 12/1 shafi na 13, sakin layi na 4]

7. Mene ne ma’anar maganar da ke Hagai 1:6, kuma wane darasi ne muka koya? [10 ga Disamba, w06 5/1 shafi na 9, sakin layi na 12-15]

8. Su waye aka haɗa cikin waɗanda Jehobah ya kira “mutanena”? (Zak. 2:11; 8:2) [17 ga Disamba, w10 3/15 shafi na 28, sakin layi na 19]

9. Ta yaya kalmomin da ke Zakariya 4:6, 7 suke ƙarfafa bayin Jehobah a yau? [17 ga Disamba, w07 12/1 shafi na 18, sakin layi na 7]

10. Bisa ga abin da aka faɗa a littafin Malakai 3:16, me ya sa bai kamata mu yi sanyin gwiwa a aminci ga Allah ba? [31 ga Disamba, br1-HA shafi na 31, sakin layi na 2]

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba