Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/12 p. 8
  • Ayyuka na Makon 5 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 5 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 5 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 10/12 p. 8

Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Nuwamba

MAKON 5 GA NUWAMBA

Waƙa ta 115 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 262 zuwa shafi na 265 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Joel 1-3 (minti 10)

Na 1: Joel 2:17-27 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: A Waɗanne Hanyoyi Masu Kyau ne Za Mu Iya Yin Amfani da Misalai 22:3? (minti 5)

Na 3: Haramu ne Mutum Ya Yi Tir da Addinin Ƙarya?—td 2B (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 86

Minti 10: Mata Masu Shelar Bishara Babbar Runduna Ne. (Zab. 68:11) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Afrilu, 2009, da akwatin da ke shafi na 22. Ka ba wa masu sauraro dama su yi kalami a kan darussan da suka koya.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Yadda Za a Gabatar da Mujallu a Watan Nuwamba. Tattaunawa. Ka ɗauki sakan 30 zuwa minti ɗaya ka tattauna dalilan da ya sa mutane a yankinku za su so mujallun. Ta wajen yin amfani da jigon da ke bangon gaba na Hasumiyar Tsaro da kuma talifofi na farko, ka sa masu sauraro su faɗi tambayar da za su yi, wadda za ta jawo hankalin mutane, sa’an nan su faɗi nassin da za su karanta. Ka yi hakan ma da jigon da ke bangon gaba na Awake! da kuma wani talifi a ɗaya daga cikin mujallun idan da sauran lokaci. Ka sa a gwada yadda za a ba da kowace mujallar.

Waƙa ta 105 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba