Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/12 p. 2
  • Ayyuka na Makon 16 Ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 16 Ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 16 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 7/12 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Yuli

MAKON 16 GA YULI

Waƙa ta 101 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 209 zuwa 212 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 15-17 (minti 10)

Na 1: Ezekiyel 16:14-27 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mene ne Gaskiyar da Yesu Ya Ambata a Littafin Yohanna 18:37? (minti 5)

Na 3: Littafi Mai Tsarki Ya Nuna Cewa Maryamu Ba Ta Ci Gaba da Zama “Budurwa” Ba—td 11B (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 119

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Ku Yi Amfani da Abin da Kuka Koya Daga Makarantar Hidima ta Allah don Ku Samu Ci Gaba a Matsayin Masu Wa’azi. Dattijo mai kula da Makarantar Hidima ta Allah zai tattauna shafi na 6, sakin layi na 1, zuwa ƙarshen shafi na 8, daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education. Ka gana da mai shela ɗaya ko biyu a kan yadda makarantar ta taimake su a yin wa’azi.

Minti 20: “Ku Taimaka wa Mutane Su Saurari Allah.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 5, ka sa a nuna yadda za a ba da ɗaya daga cikin ƙasidun. Bayan ka tattauna sakin layi na 6, ka sa wani mai shela ya gwada yadda za a iya gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki ta wajen amfani da ƙasidar nan Ka Saurari Allah, kuma ya tattauna hoto na farko da ke shafi na 4 a cikin minti uku.

Waƙa ta 120 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba