Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/12 p. 3
  • Ayyuka na Makon 27 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 27 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 27 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 2/12 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 27 ga Fabrairu

MAKON 27 GA FABRAIRU

Waƙa ta 135 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 141 sakin layi na 9 zuwa shafi na 144 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 63-66 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 114

Minti 10: Sanarwa. Ta yin amfani da gabatarwa da ke shafi na 4, ka sa a yi gwaji a kan yadda za a soma nazari a Asabar ta farko a watan Maris.

Minti 25: Ku Taimaki Waɗanda Ba Su Yi Imani da Littafi Mai Tsarki Ba. Tattaunawa da aka ɗauko daga ƙasidar nan Littafi Don Dukan Mutane, shafuffuka na 14-17. Ka haɗa da gwajin da ya nuna yadda za a tattauna da mai-gidan da bai yi imani da Littafi Mai Tsarki ba.

Waƙa ta 100 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba