Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/12 p. 2
  • Ayyuka na Makon 20 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 20 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 20 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 2/12 p. 2

Ayyuka na Makon 20 ga Fabrairu

MAKON 20 GA FABRAIRU

Waƙa ta 37 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 138 zuwa 141, sakin layi na 8 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 58-62 (minti 10)

Na 1: Ishaya 61:1-11 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Me Ya Sa Keɓe Kai Alamar Ƙauna Ce da Bangaskiya? (minti 5)

Na 3: Sanin Ingancin Allah—td 23C (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 87

Minti 10: Sanarwa. Ka ambata littattafan da za a ba da a watan Maris, kuma ka sa a yi gwaji guda.

Minti 10: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Zabura 63:3-8 da Markus 1:32-39. Ku tattauna yadda waɗannan nassosi za su taimaka mana a hidimarmu.

Minti 15: “Za a Soma Kamfen na Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tuna Rasuwar Yesu a Ranar 17 ga Maris.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Idan da akwai takardar gayyata, ka sa a rarraba wa dukan ’yan’uwa kuma ku tattauna abin da ke ciki. Sa’ad da kuke tattauna sakin layi na 2, ka sa a yi ɗan gwaji da zai nuna yadda za a yi gayyatar. Sa’ad da ake tattauna sakin layi na 3, ka gayyaci mai kula da hidima ya faɗi yadda za a gayyaci mutane a dukan yankin.

Waƙa ta 8 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba