Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/12 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Janairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 23 GA JANAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 1/12 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Janairu

MAKON 23 GA JANAIRU

Waƙa ta 89 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 123 zuwa 127 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 38-42 (minti 10)

Na 1: Ishaya 39:1–40:5 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Allah Ba Ya Son A Haɗa Kai da Wasu Addinai—td 19A (minti 5)

Na 3: Mafificin Koyarwa ta Allah—Filib. 3:8 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 69

Minti 10: Sanarwa. Ka ambata littafin da za a ba da a watan Fabrairu, kuma ka sa a yi gwaji ɗaya ko biyu.

Minti 10: Mene ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta littafin Markus 10:17-30. Ka tattauna yadda waɗannan ayoyin za su iya taimaka mana a hidimarmu.

Minti 15: “Ku Yi wa ‘Dukan Mutane’ Wa’azi.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka tattauna amfanin kowace ƙasida da aka nuna cikin ’yar cikin wannan Hidimarmu Ta Mulki. Sai ka zaɓi ƙasidu biyu da za su amfane mutanen da ke yankinku. Ka tattauna abubuwa da ke cikin ƙasidu biyun, kuma ka sa a yi gwajin yadda za a ba da kowacce cikinsu.

Waƙa ta 112 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba