Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Disamba
MAKON 26 GA DISAMBA
Waƙa ta 123 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafuffuka na 105 zuwa 106 da akwati (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 17-23 (minti 10)
Bitar Makarantar Hidima Ta Allah (minti 20)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 69
Minti 5: Sanarwa. Ka tattauna “Hanya Mai Kyau da Za Mu More Waƙoƙinmu.”
Minti 15: Yadda Za a Yi Amfani da Ƙasidar nan Yadda Za a Soma Kuma Cigaba da Mahawwarai na Littafi Mai Tsarki. Jawabin da aka ɗauko daga ƙasidar nan Yadda Za a Soma Kuma Cigaba da Mahawwarai na Littafi Mai Tsarki, shafuffuka na 2 da 7-8. Ka bayyana yadda za a iya yin amfani da fasaloli dabam dabam na ƙasidar. Ka sa a yi gwaji ɗaya ko biyu.
Minti 15: Mene ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta littafin Ayyukan Manzanni 10:1-35. Ka tattauna yadda waɗannan ayoyin za su iya taimaka mana a hidima.
Waƙa ta 63 da Addu’a