Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/11 p. 6
  • Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 22 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 8/11 p. 6

Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Agusta

MAKON 22 GA AGUSTA

Waƙa ta 54 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 43 zuwa 46 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Zabura 106-109 (minti 10)

Na 1: Zabura 109:1-20 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mutane Za Su Iya Yin Magana da Danginsu da Suka Mutu Ne?​—td 34C (minti 5)

Na 3: Ka Bi Misalan Jehobah da Yesu Na Nuna Halin Kirki (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 132

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Ka Nuna Kana Son Maigidan. Jawabin da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 186-187. Ka sa a yi ɗan gwaji ɗaya ko biyu na abin da ke cikin littafin.

Minti 10: Labarai na Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki. Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi. Ka ƙarfafa ikilisiyar don saka hannu da suka yi a shiri na soma nazarin Littafi Mai Tsarki a ranar Asabar ta farko a watan. Ka sa masu sauraro su ba da labaran da suka mora. Ka sa a gwada fitattun labarai ɗaya ko biyu.

Minti 10: “Ku Yi Amfani da Ita a Kowane Lokaci.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sa a gwada shawara ɗaya da aka ba da.

Waƙa ta 112 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba