Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Agusta
MAKON 15 GA AGUSTA
Waƙa ta 39 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafi na 41 sakin layi na 9 zuwa shafi na 43 (minti 25)
□ Makarantar Hidima Ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Zabura 102-105 (minti 10)
Na 1: Zabura 105:1-24 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Dalilin da Ya Sa Bai Kamata Mu Duba Baya ba Domin Abubuwan da Muka Bari Don Mu Bauta wa Jehobah—Luka 9:62 (minti 5)
Na 3: Matattu Za Su Iya Yi Maka Lahani Ne?—td 34B (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 85
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Ku Taimaki Masu Marmari Su Samu Ci Gaba. Jawabin da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 187, sakin layi na 6, zuwa shafi na 188, sakin layi na 3.
Minti 20: Bidiyon nan “Jehovah’s Witnesses—Organized to Share the Good News.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka yi amfani da bayanin da ke sakin layi na farko da na ƙarshe don gabatarwa da kammalawa.
Waƙa ta 47 da Addu’a