Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/11 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 1 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 7/11 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Agusta

MAKON 1 GA AGUSTA

Waƙa ta 31 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 31 zuwa 35 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Zabura 87-91 (minti 10)

Na 1: Zabura 89:26-52 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Dalilan da Ya Sa Bayin Jehobah Masu Aminci Suke Farin Ciki (minti 5)

Na 3: Ya Kamata Kiristoci Su Bauta wa Giciye Ne?—td 18B (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 131

Minti 10: Sanarwa. Ta wajen yin amfani da gabatarwa da ke wannan shafin, ka sa a gwada yadda za a iya soma nazarin Littafi Mai Tsarki a Asabar ta farko a watan Agusta. Ka ƙarfafa kowa ya saka hannu wajen yin hakan.

Minti 10: Ka Yi Amfani da Misalai da Za Su Koyar da Mutane. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 240 zuwa 243. Ka gayyaci masu sauraro su faɗi ɗan misalai da suka yi nasarar yin amfani da su wajen tattaunawa da mai gida ko kuma ɗalibin Littafi Mai Tsarki.

Minti 15: Bukatun Ikilisiya. Jawabin da dattijon da ya ƙware zai ba da daga awutlayin nan “Yadda Iyaye Za Su Kāre ’Ya’yansu Daga Yin Amfani da Jini Yadda Bai Dace Ba.”

Waƙa ta 129 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba