Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/11 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 13 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 6/11 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Yuni

MAKON 13 GA YUNI

Waƙa ta 45 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 9-12, sakin layi na 15 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Zabura 38-44 (minti 10)

Na 1: Zabura 41:1–42:5 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Misalan da ke Cikin Littafi Mai Tsarki na Abota na Kud da Kud da Kuma Halaye da Za Mu Iya Yin Koyi da Su (minti 5)

Na 3: A Yaushe Ne Lokuttan Al’ummai Ya Ƙare?—td 26A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 87

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Hanyoyin Yin Wa’azin Bishara—Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki na Gida. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 98, sakin layi na 1, zuwa shafi na 99, sakin layi na 1. Ka gayyaci masu sauraro su yi kalami a kan farin cikin da suka samu wajen koya wa wani gaskiya da kuma ganin yadda ya samu ci gaba na ruhaniya. Za a iya shirya kalami ɗaya ko biyu tun da wuri.

Minti 10: Mene ne Mizanan Kirista Game da Aure da Kashe Aure da kuma Rabuwa? Jawabi da dattijo zai ba da, da aka ɗauko daga ƙasidar nan ‘Ku Je,Ku Almajirtar, Kuna yi Musu Baftisma’ shafi na 26, tambayoyi na 1-3.

Minti 10: “Muna Bukatar Haƙuri a Hidimarmu.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Waƙa ta 103 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba