Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/11 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Maris
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 21 GA MARIS
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 3/11 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Maris

MAKON 21 GA MARIS

Waƙa ta 47 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 16 sakin layi na 13-19 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayuba 6-10 (minti 10)

Na 1: Ayuba 8:1-22 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Dalilin da Ya Sa Allah Bai Amince da Bauta wa Kakanni Ba—td 10A (minti 5)

Na 3: Ta Yaya Za Mu Iya Yin Amfani da Shawarar da ke Matta 10:16? (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 114

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: Ka Yi Amfani da Littafi Mai Tsarki Sa’ad da Kake Ba da Amsa. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 143 zuwa 144. Ka sa a yi gwaji biyu da suka nuna tambayar da wani zai iya yi wa mai shela a yankin. A gwaji na farko, zai ba da amsa da ta dace amma ba zai yi amfani da Littafi Mai Tsarki ba. Ya yi amfani da Littafi Mai Tsarki don ya ba da amsar a gwajin na biyu. Ka gayyaci masu sauraro su yi kalami a kan dalilin da ya sa gwajin na biyun ya fi kyau.

Minti 15: “Za a Soma Rarraba Takardun Gayyata na Tuna Mutuwar Yesu a Ranar 2 ga Afrilu.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. A ba kowane mai shela takardar gayyata guda, kuma ka yi bitar abin da ke ciki. Ka faɗi wasu shirye-shiryen da aka yi na rarraba takardun a dukan yankin. Ka sa a yi gwaji guda.

Waƙa ta 109 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba