Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Maris
MAKON 14 GA MARIS
Waƙa ta 101 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 16 sakin layi na 11-12 da rataye, shafuffuka na 222-223 (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayuba 1-5 (minti 10)
Na 1: Ayuba 3:1-26 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Menene Za Mu Iya Koya Daga Misalin ’Ya’yan Zelophehad Mata?—Lit. Lis. 36:10-12 (minti 5)
Na 3: Nawayar Iyaye Kirista ga Yara—td 7C (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 130
Minti 5: Sanarwa.
Minti 15: Ana Samun Wadata ta Bauta wa Jehobah. (Mis. 10:22) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta Oktoba-Disamba, 2009, shafuffuka na 4 zuwa 7. Bayan ka tattauna kowane labari, ka gayyaci masu sauraro su faɗi darussan da suka koya.
Minti 15: “Bari Mu Nuna Godiyarmu.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka faɗi shirye-shiryen da aka yi don Tuna Mutuwar Yesu.
Waƙa ta 8 da Addu’a