Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/10 p. 8
  • Tsarin Ayyuka na Makon 6 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 6 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 6 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 11/10 p. 8

Tsarin Ayyuka na Makon 6 ga Disamba

MAKON 6 GA DISAMBA

Waƙa ta 21

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 12 sakin layi na 10-16

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 10-14

Na 1: 2 Labarbaru 13:1-12

Na 2: Ta Yaya Ne Jehobah Yake Kiyaye Tsarkakansa? (Zab. 37:28)

Na 3: Dalilin da Ya Sa Yin Imani Cikin Yesu Yake da Muhimmanci Don Ceto (td 43B)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 102

Minti 10: Sanarwa. Ka gayyaci masu sauraro su furta abin da suka ji daɗinsa sa’ad da suke rarraba mujallar nan Littafi Mai Tsarki Wane Saƙo Ne Ke Cikinsa? ko sa’ad da suka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da ita.

Minti 15: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Yadda Za Ku Nuna Ladabi a Hidima. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 190 zuwa shafi na 192, sakin layi na 2.

Waƙa ta 128

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba