Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/10 p. 4
  • Rahotannin Hidimar Fage

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Rahotannin Hidimar Fage
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 10/10 p. 4

Rahotannin Hidimar Fage

Masu shela daga wata ikilisiya da ke Legas sun tafi yin hidima a yanki da ba a sanya wa kowa ba a ƙauyen Ala da Idowa a jihar Ogun. Sun samu sakamako mai kyau. Alal misali, sun ga wata mata a yankin da ta naƙasa da ba ta iya tafiya ba sanadiyyar ciwon shan inna. Bayan sun karanta mata alkawarin Littafi Mai Tsarki cewa naƙasassu za su yi tafiya, ta ce: ‘Ba a taɓa ƙarfafa ni haka ba tun lokacin da nake da wannan matsalar. Na gaskata da wannan alkawarin. Amma tun da yake za ku tafi kuma ba ku da wurin taro a nan, wa zai sake koya mini irin wannan abin kuma? Wa zai ƙarfafa ni kuma? Don Allah kada ku tafi, kada ku bar ni.’ Za ku iya shirya harkokinku don ku yi wa irin waɗannan mutane wa’azi?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba