Rahotannin Hidimar Fage
Da avirejin masu shela 294,901 da suke ba da rahoton hidimarsu har zuwa watan Afrilu 2010, muna farin cikin sanin cewa mun samu ƙarin kashi 1.3 bisa ga avirejin masu shela 291,179 na shekarar hidima da ta wuce. ‘Kada mu yi kasala’ yayin da ƙarshe ya yi kusa.—Zeph. 3:16.