Tsarin Ayyuka na Makon 16 ga Agusta
MAKON 16 GA AGUSTA
Waƙa ta 44
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 7 sakin layi na 11-20
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sarakuna 1-4
Na 1: 2 Sarakuna 1:1-10
Na 2: Dalilin da Ya Sa Abubuwan Duniya Ba Za Su Kawo Gamsuwa na Dindindin Ba (M. Wa 5:10)
Na 3: Wuta Alamar Halaka Ce (td 29B)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 9
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Ka Taimaki Ɗalibinka Ya Zama Mai Shela. Jawabin da aka ɗauko daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 78, sakin layi na 3, zuwa ƙarshen shafi na 80.
Minti 20: “Za Ka Iya Yin Wa’azi Sa’ad da Ka Samu Zarafi!”—Sashe na 2. Tambaya ana ba da amsa na sakin layi na 9-13 da akwatin da ke shafi na 3.
Waƙa ta 122