Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/10 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 21 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 6/10 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Yuni

MAKON 21 GA YUNI

Waƙa ta 52

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 5 sakin layi na 9-17

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sarakuna 1-2

Na 1: 1 Sarakuna 1:1-14

Na 2: Za Ka Iya Gane Annabawan Ƙarya? (td 4A)

Na 3: Me Ya Sa Yin Biyayya ga Allah Yake da Amfani a Gare Mu a Zahiri da a Ruhaniya?

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 130

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: Littattafan da Za a Ba da a Watan Yuli. Tattaunawa da masu sauraro. Ka ɗan bayyana batutuwan da ke cikin littafin da za a ba da a watan Yuli, sai ka sa a yi gabatarwa ɗaya ko biyu.

Minti 15: “Ka Kasance da Muradin Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki.” Tambaya ana ba da amsa. Ka haɗa da gwaji da zai nuna yadda za a iya amfani da warƙar nan Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin? don soma nazarin Littafi Mai Tsarki sa’ad da aka koma ziyara wajen wani da ya karɓi mujallar da aka ba da a watan Yuli.

Waƙa ta 92

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba