Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/10 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 14 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 6/10 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Yuni

MAKON 14 GA YUNI

Waƙa ta 115

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 5 sakin layi na 1-8

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sama’ila 22-24

Na 1: 2 Sama’ila 22:1-20

Na 2: Ta Yaya Shari’a Ta Zama Mai Tsaronmu Zuwa ga Kristi? (Gal. 3:24)

Na 3: Ba Za a Taɓa Yin Rashin Mutane a Duniya Ba (td 15B)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 101

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Menene Muka Cim Ma? Tattaunawa da masu sauraro. Ka yaba wa ikilisiyar don ayyukansu a lokacin Tuna Mutuwar Yesu, kuma ka bayyana abubuwan da aka cim ma. Ka gayyaci masu sauraro su ba da labarin da suka more sa’ad da suke hidimar majagaba na ɗan lokaci.

Minti 10: Koyarwa Mai Kyau Ta Ƙunshi Taimaka wa Ɗalibai Su Yi Amfani da Abin da Suka Koya. Jawabi da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 60.

Minti 10: “Idonka Sarai ne Kuwa?” Tambaya ana ba da amsa.

Waƙa ta 7

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba