Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/10 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 15 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 2/10 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Fabrairu

MAKON 15 GA FABRAIRU

Waƙa ta 144

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

lv babi na 17 sakin layi na 1 zuwa10

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Alƙalawa 15 zuwa 18

Na 1: Alƙalawa 16:1-12

Na 2: Zancen Cetas da Rai ba Hujjar Taka Dokar Allah Ba Ne (td 24B)

Na 3: Dalilin da Ya sa Yesu Ya Kira Iblis “Uban Ƙarya” (Yoh. 8:44)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 45

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: Ku yi shiri don gabatar da Hasumiyar Tsaro da Awake! Ka ɗan yi bitar mujallar da za a gabatar sai ka faɗi talifofin da wataƙila mutanen da ke yankin za su so. Ka haɗa da gwajin da mai shela yake yi wa kansa magana ya nuna yadda yake shirya gabatar da mujallar. Ya zaɓi talifofin da mutanen da ke yankin za su fi so, ya shirya tambaya, kuma ya zaɓi Nassosin da zai yi amfani da shi. Sai ya ci gaba da yin shirin ta wajen gwada kowace mujalla.

Minti 15: “Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Bayan tattaunawar, ka yi amfani da shafi na 70 na littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education don ba da tunasarwa da ya dace game da ba da kalami a tarurrukan ikilisiya.

Waƙa ta 224

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba