Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/10 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Janairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 18 GA JANAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 1/10 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Janairu

MAKON 18 GA JANAIRU

Waƙa ta 210

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

lv babi na 15 sakin layi na 18 zuwa 23, akwatin da ke shafi na 180

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Alƙalawa 1 zuwa 4

Na 1: Alƙalawa 2:11-23

Na 2: Littafi Mai Tsarki Kalmar Allah Hurarriya Ce (td 30A)

Na 3: Ba Allah Ba Ne Ya Halicci Iblis

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 40

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: Ku Yi Shirin Gabatar da Hasumiyar Tsaro da Awake! Ka ɗan yi bitar mujallun, sai ka faɗi talifin da mutanen da ke yankin za su fi so. Ka haɗa da gwaji da ya nuna yadda mai shela matashi zai iya shirya ya gabatar da mujallun.

Minti 15: Akwatin Tambaya. Tattaunawa da masu sauraro. Ka karanta nassosin da aka yi ƙaulinsu kuma ka tattauna su.

Waƙa ta 8

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba