Na Nazari
MARIS 2018
TALIFOFIN NAZARI NA: 30 GA AFRILU, 2018–3 GA YUNI, 2018
© 2017 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
CROATIA
Wasu ’yan’uwa biyu suna ba da warƙa ga wani mai fenti a kan gadar da ke gaban ginin Kaštilac da aka gina a ƙarni na 16, kusa da birnin Split
MASU SHELA
5,335
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
2,123
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2016)
8,434
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.