Na Nazari
DISAMBA 2017
TALIFOFIN NAZARI NA: 29 GA JANAIRU–25 GA FABRAIRU, 2018
© 2017 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
KWADDEBUWA
A dā ana kiran ƙasar Kwaddebuwa Abiru Kwas kuma a wurin ne ainihi ake samun koko da ake yin cakuleti da shi. Ana baza waken kokon a rana don ya bushe. Wani majagaba yana nuna ma wani mutum abubuwa masu muhimmanci da ke cikin ƙasidar nan Albishiri Daga Allah
MASU SHELA
11,133
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
28,274
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2016)
76,526
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.