Abin Da Ke Ciki
MAKON 29 GA JANAIRU, 2018–4 GA FABRAIRU, 2018
MAKON 5-11 GA FABRAIRU, 2018
Waɗanne abubuwa ne suka sa Kiristoci suka kasance da tabbaci cewa za a ta da waɗanda suka mutu? Ta yaya waɗannan abubuwa da kuma bangaskiya da masu aminci na dā suke da shi suka shafi begenka? Waɗannan talifofin za su ƙara sa ka tabbata cewa za a ta da waɗanda suka mutu daga mutuwa.
13 Ka Tuna?
14 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
16 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
MAKON 12-18 GA FABRAIRU, 2018
18 Iyaye—Ku Taimaki Yaranku Su Yi ‘Hikima’ don Su Sami Ceto
MAKON 19-25 GA FABRAIRU, 2018
23 Matasa—“Ku Yi Aikin Cetonku”
Matasa da yara suna cikin dubban mutane da suke yin baftisma a kowace shekara. Baftisma tana sa mutum ya samu albarka sosai amma zai yi wasu ayyuka masu muhimmanci. Iyaye, ta yaya za ku taimaka wa yaranku su kasance da maƙasudin yin baftisma? Ta yaya matasan da suka yi baftisma da waɗanda suke son su yi hakan za su ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah?