Na Nazari
MAYU 2017
TALIFOFIN NAZARI NA: 3-30 GA YULI, 2017
© 2017 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
ECUADOR
Wata majagaba tana yi ma wata mata mai sayar da kaya wa’azi a yaren Quichua (Imbabura) a kasuwa da ke birnin Otavalo a arewacin Ecuador.
MASU SHELA
90,110
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
148,637
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2016)
274,593
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.