Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w17 Mayu p. 2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
w17 Mayu p. 2

Abin Da Ke Ciki

MAKON 3-9 GA YULI, 2017

3 Ku Taimaka wa “Baƙi” Su Bauta wa Jehobah da Farin Ciki

MAKON 10-16 GA YULI, 2017

8 Yadda Za Mu Taimaka wa Yaran “Baƙi”

A talifi na farko, za a bincika yanayi mai wuya da ’yan’uwanmu da suka yi gudun hijira suke ciki da kuma yadda za mu taimaka musu sosai. A talifi na biyu kuma, za a bayyana yadda bin ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki zai taimaka wa iyaye da suka yi gudun hijira su yanke shawara da za ta amfani yaransu.

13 TARIHI​—Ina Wa’azi Ko da Yake Ni Kurma Ne

MAKON 17-23 GA YULI, 2017

17 Kada Ku Bar Ƙaunar da Kuke wa Juna ta yi Sanyi

MAKON 24-30 GA YULI, 2017

22 “Kana Ƙaunata Fiye da Waɗannan?”

Bayin Jehobah suna shan wahala a wannan zamanin. A waɗannan talifofin, za mu bincika yadda za mu guji halin wannan duniya na son kai kuma mu ci gaba da ƙaunar Jehobah da koyarwar da ke cikin Littafi Mai Tsarki kuma mu riƙa ƙaunar ’yan’uwanmu. Ƙari ga haka, za a bincika yadda za mu yi ƙaunar Kristi maimakon neman abin duniya.

27 Yadda Gayus Ya Taimaka wa ’Yan’uwansa

30 Sun Yi Farin Cikin Sauƙaƙa Rayuwarsu

31 Daga Tarihinmu

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba